Hausa
Directions
Below are some common words and phrases when asking for directions.
where is | ina ne |
market | kasuwa |
where is the market? | ina ne kasuwa? |
north | arewa |
south | kudu |
east | gabas |
west | yamma |
left | hagu |
right | dama |
it is east of the market | yana gabas da kasuwa |
far (distance) | da nesa |
near | kusa |
from | daga |
to | da |
here | nan |
is it far from here? | Da nisa daga nan? |
is it near (to) here? | Da kusa da nan? |
yes | eh |
no | a’a |
excuse me | gafara dai |
I don’t know | ban sani ba |
Using the above, read the below conversation and answer the questions that follow.
Auta: Sannu gafara dai
Moctar: Sannu kadai
Auta: Ina ne masallaci?
Moctar: Yana kudu da kasuwa
Auta: Da nesa daga nan?
Moctar: A’a. Da kusa ne.
Auta: Na gode.
Moctar: Kada ka damu.
Test your comprehension!