Hausa
Farming Practices
Below you will find important vocabulary and a short conversation between two farmers.
Key vocabulary:
gona | farm/fields |
shuka | to plant |
taki | fertilizer |
taki gargajiya | traditional (organic) fertilizer |
taki zamani | modern (synthetic) fertilizer |
iri | seeds |
malamin gona | agricultural extension agent/farm expert |
ruwa | rain |
masara | corn |
dawa | millet |
kwari | pests |
zuba | to apply |
Conversation:
Ibrahim: Sannu Hasan.
Hasan: Sannu Ibrahim. Yaya gida?
Ibrahim: Lafiya lau. Yaya gona?
Hasan: Gona ta tayi kyau.
Ibrahim: Ma’sha Allah. Gona ta ba tayi kyau ba. Me-da-me ka shuka?
Hasan: Na shuka masara, dawa, da tomater
Ibrahim: Na zuba maganin kwari?
Hasan: Eh na zuba maganin kwari.
Ibrahim: Na zuba taki?
Hasan: Eh na zuba taki gargajiya.
Ibrahim: Da kyau. Sai an jima.
Hasan: Sai an jima
Comprehension: