Hausa
Farming Practices 2
This will expand on the previous lesson about farming practices. Below find additional important vocabulary and a conversation between two farmers about their harvest and farming practices.
gyada | peanut |
garmar shanu | plow |
injin noma | farming equipment (engine powered) |
siyo | to buy |
bana | this year |
bara | last year |
faru | happen |
me | what |
amfani | benfit |
taimaka | help |
tun-tubi
|
talk/consult |
malamin gona
|
agricultural extension agent/agriculture expert |
Ibrahim: Sannu Hasan.
Hasan: Sannu Ibrahim. Yaya gida da ayyuka?
Ibrahim: Lafiya lau. Yaya gona?
Hasan: Gona ta ba ta kyau ba. Ban san menene ya ki faruwa ba.
Ibrahim: Me-da-me ka shuka?
Hasan: Na shuka gyada.
Ibrahim: Za ka iya samun garmar shanu ko inijin noma?
Hasan: A’a ba zan iya samun garmar shanu ko injin noma ba.
Ibrahim: Ka siyo iri bana?
Hasan: A’a na yi amfani da irin da na shuka bara.
Ibrahim: Ka tun-tubi malamin gona?
Hasan: Ban tun-tubi malamin gona ba.
Ibrahim: Me yasa?
Hasan: Ba sai an yi malamin da gona ba.
Ibrahim: Ka tun-tubi malamin gona. Ya taimake ni.
Hasan: Ma’sha Allah. Na gode.
Ibrahima: Ba komi. Sai an jima.
Hasam: Sai an jima.
Test your comprehension!