Hausa
Practice of Gapped text in Idan So Cuta Ne
linwu
Masoyina Abdul Malik,
Tare da fatar ___ da kuma ___ a gareka. Ina fatar ka isa ___ lafiya, kana kuma lafiya kamar yadda na ke a nan gida lafiya.
Na ___ maka wannan wasiƙa ne domin in tambayi lafiyarka, in kuma nuna maka ___ ta rashinka a kusa da ni , cikin waɗannan kwanaki. Haƙiƙa kasancewarka tare da ni ta sa ___ cikin jin daɗi da ___. Lokacin kana gida a koyaushe cikin ___ ciki na ke. To amma, yanzu duk na ji rayuwata ta ___, duk na ji garin ya yi mani ___. Dama ganinka ne ya sa na ke jin daɗi Abdul Malik.
Abdul Malik, ina mai ƙara ___ maka da soyayyata gareka, ina kuma son ka ___ cewa da dama sun yi ___ samuna amma sun kasa, da dama sun so ganin ___ amma sun rasa, kai kaɗai ne ka same ni; kai kaɗai ne kuma ke ganin murmushina na gaskiya. Ina son ka gane cewa ba ni da wanda ya kai ka, wannan ___ har ga birnin zuciyata haka ta ke. Allah na ___ ta.
A ___ abinda na ke so da kai shine, ka ___ ka yi karatu kamar yadda na sanka da ƙoƙarin karatu. Don Allah kada ka bari tunanina ya ___ ka karatu. Ka daure ka samar mana ilmi. Ina ___ dukkan abokanka. Jibi za mu koma makaranta. Babata, da ƙannena duk suna ___. Ka huta lafiya sai na ji daga gareka.
Matarka (Insha Allah)
Farida Mahmud
Explanation: This is a letter that Farida writes to Abdul after he goes to university in London, expressing her best wishes and love for him despite the long distance between them. She wishes him success in his studies, and her whole family sends their greetings.